Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Kuwait ta kafa dokar hana shigo da kwafin kur’anai a cikin kasar ba tare da izini ba.
Lambar Labari: 3486053 Ranar Watsawa : 2021/06/27
Tehran (IQNA) kungiyar malaman musulmi ta duniya ta bayyana kulla hulda da kasashen larabawa ke yi da Isra'ila a matsayin wata babbar kyauta ta Trump ga Isra'ila.
Lambar Labari: 3485149 Ranar Watsawa : 2020/09/04